Labarai

Bidiyo: Shagalin Bikin Sayyada Sadiya Haruna Da Al’Ameeen GFresh Kano Materials

Kai Tsaye! Daga Shagalin Bikin Tarewar Auren Gfresh Al’Ameeen Da Amaryarsa Sayyada Sadiya Haruna! A Jiya Lahadi Ne Dai Dai Da 16 Ga Watan Bakwai. A Gudanar Da Shagalin Bikin Na Tariyar Auren Gfresh Al’Ameeen Da Sayyada.

Mutane Da Dama Ne Dai Su Halarci Shagalin Bikin Nasu, Wanda Ya Hada Da Yan Fim, Mawaka, Da Sauran Al’Umma. Inda Akasha Shagali Sosai Wanda Ya Qayatar.

Mun Kawo Muku Cikakken Bidiyon Shagalin Auren Nasu, Wanda Aka Nadeshi Ta Shafin Toktok, Mai Shafin YouTube Na Tsakar Gida, Shine Yayi Qoqarin Nada Tare Da Tace Bidiyon Kafin Yakai Zuwa GareKu. Kusha Kallo Lafiya.

Su Kuma Allah Ya Basu Zaman Lafiya Mai Daurewa Amin.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button