Labarai
Bidiyo : Alhamdulillah An Sallami Malam Bashir Daga Asibiti Yatafi Saudia Domin Akara Duba Lafiyarsa


Advertisment
Alhamdulillahi Sheikh Bashar Ahmad sani dan Fili Sokoto ya samu lafiya yanzu haka yana bisa hanya zuwa saudiya domin a duba lafiyarsa.
Allah ya baiwa malam lafiya amen a cikin faifan bidiyo yadda yake bankwana da jama’a




