Labarai

Bidiyo : Wani ya sharara wa shugaban Faransa Emmanuel Macron mari

Wasu bayanai da masu kula da lafiyar shugaban suka fitar, ya nuna cewa Emmannuel Macron ya sha marin ne yayin rangadin da ya ke yi a sassan kasar wanda ya faro tun daga makon jiya, a wani yunkuri na girgiza jam’iyyarsa da kuma tantance farin jininsa gabanin zaben kasar.
Ga bidiyo nan ku kalla irin yadda alammarin ya faru.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button