Labarai
Auren Diyar attajiri Indimi da dan kasar Turkiya (hotuna da bidiyo)


An daura auren daya daga cikin attajiri Indimi da ke Maiduguri a jihar Borno da wani dan kasuwa dan kasar Turkiya mai suna yakub.
Amarya maryam Indi ta zamo amarya ga angonta yakub wanda an samu halartar manya manyan yan kasuwa masu kuɗi da masu mulki wanda har gwamnan jihar Borno Prof babagana umara zulum ya samu halarta daurin auren da ankayi jiya.
Muna musu fatan Allah ya basu zama Lafiya amen.