Uncategorized

Wuff An daura Auren Attajirin Dattijo Da Tsalelliyar budurwa bisa sadaki Naira Miliyan 1da Zinare 12 (bidiyo)

Advertisment

Sadaki miliyan 1 da sisin gwal 12 amma gaskiya sadakin nan yayi yawa tsakani ga Allah shiyasa da akace jama’a kun shaida kowa yayi shiru.
Lallai wannan tsofaffin basa jin magana suna magana oba takin haka mu samari.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Dangiwa photography (@dangiwa_photos)

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button