Labarai
Wani Matashi Yayi Shahada Sanadiyar Rashin Yarda Da Yan ta’adda Su Keta Haddin Amaryarsa
Agarin Gando Dake Gwashi Wayewar Safiyar Yau.
Matashin Yayi Kinjiryar Kin Barin Yan Bindiga Su Keta Haddin Amaryarsa Ajiya Yayinda Kuma Shine Daren Farkon Tarewa Da Amaryarsa,Sai Ga Yan Bindiga Kwatsam Sunyi Dirar Mikiya Acikin Dakinsa.
Tareda Nuna Bukatar Sai Sunyi Amfani Da Amaryarsa,Amma Shi Kuma Yannuna Rashin Amincewarsa Da Hakan, Wannan Dalilin Ne Yabasu Damar Bindigeshi
Kuma Yarasu Yau Da Safe.
Allah yajiqansa Kuma Ina Tayashi Murnar Yin Shahada,Dafatan Nima Allah Yahadani Da Tawa Irin Shahadar Alfarmar nabiyu rahmaty
Daure katura Share dan Nema Mashi Addu,ar Sauran ‘Yan,uwa.
Daga Yusha’u Sani Gwashi