Kannywood
Kalli martanin da Madam Korede Tayiwa Dj Ab da Yace basai Iya Kajin da Yace A duniya ba
A wannan karin ma irin haka ce ta faru inda ya bayyana a shafukansa na sada zumunta cewa Allah kadai yasan Kaji nawa yaci a Duniya.
Wannan magana tasa ta dauki hankulan masoyansa inda sukai ta bayyana ra’ayoyi mabanbanta akai.
Tauraruwar fina-finan Hausa, Madam Korede ta bashi amsar cewa, Gaskiya ba zasu Kirgu ba, Bakina Da Goro.