Kannywood
Sautin Murya : Ali Nuhu Yayi Magana Akan Dukan Da Akace Sunsha Shi Da Rarara A Jihar Katsina Wajen Daukar Wakar “Jahata”
Advertisment
Ali Nuhu yayi magana kan maganar dukan da akace sun sha a jihar Katsina wajen daukar wakar Jihata da shi da rarara da su Bashar Mai Shadda.
Labarin dai jifa da ihu da akayi ma jaruman a Katsina ya karade kafafen sadarwa inda anan labarin ya fito.
Saidai a karon farko tun bayan faruwar al’amarin Ali Nuhu ya fito fili ya bayyana abinda ya faru da su a garin na Katsina.
Ga bidiyon nan a kasa:
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com