Uncategorized

[9Mobile] Free Browsing Yadda Zaka Samu Kyauta 300mb A Kowace Rana

Advertisment

Assalamu-alaikum, Dukkan Godiya Ta Tabbata ga Allah.Ba tare da ɓata lokaci ba.Da farko zakuyo download na Wannan Manhajar ne daga shafin playstore ga link din application din anan qasa.
saiku danna domin saukewa
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.v2ray.tcodes
Bayan kun Sauke manhajar izuwa wayoyinku saiku budeshi saiku za6i daya daga cikin wadannan
9Mobile 300mb Daily 1 ?
9Mobile 300mb Daily 2 ?
kamar yadda suke a photunan dake a sama.
Saiku dannan (Connect) da zaran kunga wani dan makulli ma’ana key da harshen turanci a can saman wayarka ya 6ullo a saiku jira tsawon 30 second zakuga yayi Connected.
 

Amman ka tabbatar layinka babu ko sisi a ciki
shikenan ka gama komai
muna godiya da bamu lokacinku
(Muna nan Muna Aiki akan Airtel 30mb duk rana inshaa Allah yana nan fitowa bada jimawa ba)
Kada ku manta dayin sharing ga abokai da yan’uwa
sannan kuma kuyi mana rating na 5star a playstore.
WhatsApp: +2349035681141
Website: 24clan.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button