Labarai

WHO ta cire Najeriya cikin kasashen Da zata baiwa Tallafin rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

Advertisment

Hukumar da zata baiwa kasashe mabukata tallafin cutar Coronavirus/COVID-19, COVAX Global Initiative wadda ke karkashin Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta cire Najeriya daga jerin kasashen da zasu sami tallafin rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.
Gwamnatin tarayya a baya ta fadi cewa, zata samu tallafin Rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 100,000, saidai WHO kasashe 4 ne kawai daga Africa ta amincewa au karbi Rigakafin, sune kasar Africa ta Kudu, Cape verde, Rwanda, da Tunisia.
 
 
 
Kamar yadda Hutudole na ruwaito.Wakilin WHO a Africa, Dr. Matsidiso Moeti ya bayyana cewa, ba zasu bayar da rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 ba inda za’a lalatashi. Yace kasashen da basu bada tabbacin cewa suna da tsarin da zasu yiwa rigakafin kyakkyawar ajiya ba an fitar dasu daga wanda za’a baiwa tallafin.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button