Labarai
Hotuna : Daliban kuriga sun isa gidan gwamnatin jihar kaduna
Advertisment
Hotunan Wasu Daga Cikin Ɗaliban Kuriga 137 Da Sojojin Suka Yi Nasarar Kuɓutarwa
Ko Sisin Kobo Ba’a Biya Ba Yayin Kubutar Da Ɗaliban Jihar Kaduna inji Gwamnatin Tarayya
Jami’an soji sun hannanta ɗaliban Kuriga ga Gwamnatin Jihar Kaduna bada jimawa ba.
Ga hotunan nan kasa.
Advertisment