Kannywood
Bidiyo : Tofa! An sake sako Adam A Zango a gaba kan Sanya Ummi Rahab Da Yayi a Film
Advertisment
Wanda idan baku manta kwanan baya da sunka wuce adam a zango ya nuna cewa yana neman karamar yarinya mai kyau kan yadda film din zai kasance.
Wanda ya nuna cewa kamar shine yanzu ya chanza sunan film din Wanda ya numa cewa kamar shine film din ne yake nufi wanda ya gama dauka mai suna “farin wata”.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.