Addini
Bidiyo : Babbar Magana ! Ana Zargin Abduljabar Da sa hannu A Kisan Babban Malami Sheikh Ja’afar Mahmud Adam kano
A cikin wannan bidiyo zaku ji irin yadda margayi sheikh albani zaria ya fadi sunansa ɓaro ɓaro wanda zakuji bayyanin daga wannan bidiyo da wani gidan talabijin mai tophausa tv na sanya a shafinta.
Ga bidiyon nan kasa..
https://youtu.be/AippNw10UIQ