Addini
Bidiyo : Martanin Sheikh Bello Yabo Mai Zafi Kan wanda Ya Zagi Manzon Allah S. a.w
Zakuji yadda malam ya dauki zafi sosai akan wannan zindiki wanda yace a sokoto kam ba’a magana yayi hauka ba irin kano bace garin yan kasuwa.
Allah Ka Tsaremu Ka Kiyaye Harshen Mu, Ka Dauki Rayuwar Mu Cikin Bin Sunnar Fiyayyen Halitta Annabi S.A.W
https://youtu.be/vePcDYw1j7w