Kannywood

[ALBUM] Nura M Inuwa – Wakokin Album din ‘Ni da ku’ Me And You 2021

 
Shahararen mawakin nan nura m inuwa wanda ya saba fitar da wakokinsa a duk sabuwar Shekara ta bature sai anka samu 2020 baiyi ko album daya ba wanda ansa biyu yake fitarwa duk shekara.
Sai kwatsam kowa na fadin ta kare masa yanzu babu fasaha shine kawai sai gashi zai fitar da biyu a wannan shekara masu suna da ‘lokaci’ da Ni da ku “Me and You” Kenan.
Wanda shine ya fitar fasta wakokin da ke cikin “Me and You” wanda shi kadai yana da wakoki goma sha bakwai 17.

1. Alale Jingle
2. Garkami
3. Daran su
4. Jani A sannu
5. Husnah
6. Mutu Tare
7. Sufar Masoyi
8.Bankwana
9.Yadda Na dauki so
10 . Isar Da Sako
11. Mai Ilimin soyaya
12 . Aisha
13. Tauraro
14. Fatima
15. Mai Hakuri
16. Ni Da ku
17. Muji tsoron Allah
Masoya kuyi hakuri zai sakar muku wadannan wakoki nan bada dadewa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button