Labarai

Wata sabuwa ! Wani Matashi Ya Kashe Kansa Akan Budurwa

Wani matashi dake karatu a jami’ar gwamnatin tarayya dake birnin Dutse a jihar Jigawa, ya kashe kansa saboda budurwar sa ta yaudare sa, matashin yana karatun bangaren lissafi wato “mathematics”
Wata majiya ta bayyana cewar matashin ya kashe kansa ne sakamakon yaudarar da budurwar wacce take karatun IJMB a makarantar tayi masa.


 
 
 
Wanda wani matashi ne mai suna uthamann a shafin twitter ya wallafa wanann labari inda zaku gani tayya mutane sunkayi ta fadin albarkacin bakinsu wasu na fadin akan wannan mumunar zai kashe kansa, su kuma mata na kariyar kalaman da maza ke yiwa wannan budurwa.


 
Allah yasa mu cika da imani amen.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button