Labarai
Yanzu-Yanzu:An bankawa gidan wanda ya sa aka kaiwa Fulani hari a Oyo wuta (Hotuna)


Advertisment
Rahotanni daga jihar Oyo na cewa an bankaaa daga dsga cikin gidajen mutumin nan da ya tunzura aka kaiwa Fulani hari a jihar wuta.
PMNEWS ta tabbatar da labarin amma babu cikakken bayani akai.
Mutumin, Sunday Igboho ya jawo cece-kuce sosai a cikin Kasarnan a ‘yan kwanakinnan inda har IGP da gwamnan Oyo suka bada umarnin kamashi.
Ga hotunan nan malakar bbc