Labarai
Bidiyo : Dorina Ta Bayyana A Ƙauyen Jahar kebbi
Advertisment
Dorina ta bayyana a wani kogi a kauyen Zariya Kalakala a karamar hukumar Koko-Besse ta jihar Kebbi.
Wanda ita dai wannan dabar mutanen garin sun ganta ne tana cin ciyawa wanda tana kiwo kenan a takaici.
Wanda ita wannan dabbar tana kiwonta ba tare da ta damu da surutun mutanen kauyen da ke wajen.
Daga bayya wannan dorina ta koma cikin kogi batare da wani rauni ba.
Wanda gwamnatin jahar kebbi tayi kira da zan kunne game da kashe dabbobin daji, bayan an samu wani mai kamun kifi ya kashi dorina a kauyen samanage a watan Fabrairu.
Ga bidiyon nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com