Kannywood

Yanzu Yanzu- Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwajewa Jarumin Tijjani Asase Da Kyautar Sabuwar Mota (Hotuna)

A yau dai ne cikin daren nan munkayi kichibis da wani labari wanda dauda kahutu rarara ya baiwa jarumin fina finai nan Tijjani assasi da sabuwa mota ta jindadi.
Wanda mun samu wannan labari ne a shafin rarara a kafa sada zumunta kamar haka.
 
 
 
 
CHAIRMAN DAUDA KAHUTU RARARA KENAN, A LOKACIN DA YAKE BAWA TIJJANI ASASE KYAUTAR MOTA KIRAR MATRIX, MUNAI MAKA MURNA ALLAH YA TAYAKA RIKO, SHI KUMA JAMI’AR WAKA DAUDA KAHUTU RARARA, ALLAH YA KARA YALWATA ARZIKIN SA, YA KUMA RAYA ZURI’AR SA AMEEN,”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button