Kannywood

Rahama Sadau Ta Gana Da Kwamishinan Fina Finai Na Quebec ta kasar Canada Akan wani Film Da zata Shirya (hotuna)

A yau ne shafin labaran Kannywood a shafin sada zumunta na twitter sunka wallafa wani labarin cewa jaruma rahama sadau na shirin shirya wani fim wanda shiyasa ta samu zama da Kwamishinan fina finai wannan wannan bature ya shahara Wajen shirya fina finai da sunka Shahara a duniya.
Wanda sun fadi kadan daga cikin fina finan da sunka shirya kamar haka:-
kamar su 300, X-Men: Apocalypse, 6 Underground, Sonic The Hedgehog, Mission: Impossible – Fallout, Star Wars: The Force Awakens, da Fast & Furious 7. A Ɓangaren Bollywood kuma akwai su Bang Bang, Baby da Tiger Zinda Hai. Kuci gaba da bibiyar mu don samun cigaban labaran.


 
 
 
 
 
akan wani katafaren film data ke shirye shiryen fara aikin sa. Mr. Fraikin wanda kwamishina ne na Kwamitin Fina-finai da Talabijin na Quebec, ya jagoranci daukar manyan finafinan HOLLYWOOD da BOLLYWOOD.”
Ga hotunan da sunka zanta da wannan Kwamishina.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button