Labarai

Qalu Innalillahi ! Cigaban Yadda Wata Mata Tanayiwa Yar Aikinta Tsarki Da Ruwan Barkono Har Ta Rasa Ranta

Wannan wani shiri ne da fm ke gabatarwa mai suna “inda ranka” wanda anka samu labarin cewa an samu labarin wata mata ta azabar da yar aikinta za zuba mata ruwan barkono a gabanta (farji) har ta rasa ranta.
Wanda uwar gidanta ta dawo daga aikin shigowarta gida ke da wuya ta budawa yar aikinta wuta.
Wanda zakuji irin yadda daya daga cikin yar aikin gida ke bayyanawa manema labarai yadda abuj ya faru har ta rasa ranta wannan shi ne farkon yadda al’amarin ya faru domin saurarin na farko sai su latsa nan.
https://youtu.be/FhGMxhOQkIw

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button