Labarai
Labari mai dadi : NIMC ta samar da manhaja ta wayar salula da za’a yi rijisata


Advertisment
Hukumar bada lambar zama dan kasa ta NIMC ta fitar da wata manhaja ta wayar salula da za a rika yin rajistar cikin sauki.
Hakan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Femi Adeluli mataimaki na musamman ga ministan sadarwa na kasa, Isa Ali Ibrahim Pantami.
Kamar yadda Freedom radio kank na ruwaito.Sanarwar ta kuma ce yanzu haka al’ummar Najeriya na iya amfani da manhajar ta, NIMC Mobile App, a wayoyin su domin yin rijistar katin na dan kasa cikin sauki.
Manhajar dai ta samar da ingantacciyar hanya ga dukkan ‘yan Nijeriya wajen lambar sijistar katin na dan kasa cikin sauki ba tare da wahala ba, ta yadda kuma za su iya hade lambar wayar su da katin dan kasa ta cikin manhajar nan ta ke.
I need to get Momee Gombe’s Email address.
Ai ban gan NIMC MOBILE APP a PLAY STORE ba
I check play store and I don’t see NIMC MOBILE APP were can I get it?
I have downloaded it but I have been trying to asses my dashboard. Since yesterday morning but the user id and password is not sent to me. This is stressful.