Labarai

Kiwon Lafiya! Maganin Sanyin Mara Maza Da Mata

Yau ma Cikin Hukuncin Ubangiji mun samu nasarar gano maganin sanyin mara da ya addabi Al ummar Annabi (s.a.w) daga zauren sirrin rike miji Islamic chemist and research center
Me Fama da wannan matsala yanemi.
– CITTA
– TAFARNUWA
– TUMERIC
– KANUFARI
– RUWAN ZAM ZAM
Idan an samu wadannan abubuwa , se yankasu zuwa kanana , amma atabbatar an kankare bayan tumeric ,kuma ancire bawon tafarnuwa.
Se a samu robar EVA ko wata makamancinta a zuba wannan kayan da aka yanka , se azuba ruwan zam zam aciki acikata amma karta kawo baki.
A ajiyeshi tsawon kwana daya da wuni guda , bayan wannan adadin se asha karamin Kofi da safe har tsawon sati uku Insha Allah zaadace.
SHARADI !!
Atabbatar an ajiyeshi awaje me sanyi , kuma kar abari Yaro yasha , ko Mace me Juna biyu da ya haura wata Hudu. Katabbatar kaci abinci kafin kasha , masu matsalar Ulcer Susa Zuma aciki kafin susha.
Allah Yasa adace.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button