Hausa Musics
VIDEO: Abdul D One – Mahaifiya
Abdul D One Ya Sake Sabuwar Wakar Sa Na Video Mai Suna “Mahaifiya” Wakar Mahaifiya, Waka Ce Wacce Ya Jima Da Sake Audio Dinta, Sai A Wannan Sabuwar Shekarar Ne Na 2021 Ya Samu Damar Sako Muku Videon Wakar.
Wakar Yayita Ne Game Da Muhinmancin Mahaifiya Musanman Ga Rayuwar Kananan Yara.
Ga Wanda Basu Da Audion Wakar Kuma Suna Da Bukatarta. Sai Ku Sauketa Anan “Abdul D One Mahaifiya Audio”
DOWNLOAD VIDEO
Kalli Videon Wakar A YouTube
#Hausamini.com.ng