LabaraiOpportunity

Labari Mai Dadi Gawadanda Suka Cike Tallafin NG-CARES: An Fara Tura Sakon Zuwa Tantancewa Ga Masu Shirin Cin Gajiyar Shirin

Advertisment
Duk Wanda ya samu sakon nan yaje cafe mafi kusa dashi ya shigar da bayanin da suka tambayi shi kafin ranar 22/7/2022.
GA Link dazakuyi amfani dashi domin cike bayanan ku

Https://Cares.palx.ng/survey

Yadda Zaku Cike bayanan

Bayan kun bude Link din zai tambayi cewa kuyi verify na number wayarku.

 

kusaka lambar wayar ku kudanna verify
Daganan sai kuci gaba da Cike bayanan ku har kugama sai kudanna submit.
  

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button