Kannywood

Kannywood Ba Amana! Darakta Ashiru Nagoma Ya Haukace Kuma Bashi Da Mai Taimakonsa (Hoto)

Advertisment

Ai haukacewa ya yi, yawo yake yi yana tsince-tsince. Sai ya shekara bai yi wanka ba. Babu kulawa kuma ba shi da mai taimakonsa. Yana cikin wannan halin Allah ya yi wa mahaifiyarsa rasuwa.
Yanzu dai ba shi da wani gata. Ina kira ga ‘yan wasan Hausa da su taikmake shi. Musamman Hadiza Gabon ‘yar aljanna ki taimaka masa da magani ko kuma kisa a kai shi asibitin mahaukata domin ya haukace kuma babu kulawa.

Wannan shine Darakta Ashiru nagoma

 
 
 
 
Ran nan a gabana ya zo a haukace ciwon ya tashi ya ce lagwanin risho yake so, nace a ba shi daga baya kuma ya ce ya fasa ba shi yake so ba.
Majiramu ta samu daga kafa sada zumunta inda cmr Jamilu wahada ya ruwaito.Yanzu dai Daraktan shirya finafinan Hausa Ashiru Nagoma yana bukatar kulawa da taimako na magani kuma a kai shi gidan mahaukata ya sha magani da addu’o’i. Kada ku ba shi kudi idan kun tara masa to ku yi masa magani da shi wannan yake bukata.
Ku kasance da shafinmu na Hausaloaded.com domin kawo muku yadda zata kaya tsakanin masu fadin ra’ayoyinsu da jaruman Kannywood.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button