Kannywood

Martanin da Nazir sarkin waka yayi kan kuskuren karatun Alkur’ani Da Ibrahim sharukhan Yayi (bidiyo)

Wannan shine bidiyon karatun alkur’ani mai girma da Ibrahim sharukhan mai gidan biki wanda lawal Ahmed ya sanya.
Wanda Ibrahim sharukhan ya shiga yana karatun alkur’ani wanda tunda farawa ya fara kura kurai sosai.
Wanda shine sarkin waka nazir m ahmed yayi masa martani akan shiga karatun alkur’ani a social media da wasa ba.
Ga cikakken bidiyon nan kasa ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button