Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Ummi Rahab (Takwara Ummi) Pree-wedding pictures Da Sammani AA
Advertisment
A jiya ne muke ganin wasu hotuna masu alamar hotunan kafin aure wanda a turance ake kira da Pree-wedding pictures wanda har adam a zango ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“Lokaci baya jiran kowa! RAHAB DA ALH SAMMANI”

Wanda a duk alama kamar dai wannan shirin film ne ba da gaske bane.
Ga hotunan nan kasa.










Idan gaskene ina fatan Allah yasa alkhairi.