Kannywood

Bidiyo : Malamai Sun Fara Martani Akan Haukacewar Shahararen Darakta Wasan Kwaikwayo Ashiru Nagoma

Wannan wani bidiyo ne wanda malam yake bada labarin cewa sihiri yana da tasiri da iznin Allah wanda idan baku manta ba kwanan baya mun kawo muku wanda yayi ikirarin sai ya kashe budurwa wanda ta ci kudinsa bata aure ba wanda yace sai ya kasheta…
Wanda bayan kwana ukku ta mutu har yana ikirarin cewa idan ya mutu a saka shi wuta yasan sai ya fita.
 
 
 
 
To shine yake cewa wasu naganin kamar abokanan sana’arsa ce sunkayi masa haka to dai a cikin wanan bidiyo zaku nazari da shawara daga bakin wannan malami.
Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button