Uncategorized
Gogaggen dan wasan kwaikwayo, Ernest Asuzu ya mutu


Advertisment
Tsohon dan wasan Nollywood Ernest Asuzu ya mutu. Ya mutu a yammacin Talata, 26 ga Janairu.
Ance ya kwanta bai farka ba.
Yanzu haka ana mika gawar sa zuwa garin sa domin yi masa jana’iza.
ShafinLindaikeja ne na ruwaito cewa .Ernest ya yi gwagwarmaya da lafiyarsa tsawon shekaru bayan ya kamu da bugun jini. Ya kasance yana fita daga asibitin tsawon shekaru.
Da fatan ransa ya huta lafiya, Amin.