Labarai

Bidiyo:Yanda aka kama Wani Mutum Na Cin zarafin wata Da Tsakar Rana a motar Haya Daga Abuja zuwa Akure

Wannan bidiyin ya dauki hankula sosai bayan da wani mutum a shafin Twitter ya sakashi inda yace ‘yar uwarsa ce a bidiyin wani mutum me cin zarafinta ta hanyar Shashshafata.

Yace tawa mutumin Ihu amma yaki dainawa dan haka ta daukeshi Bidiyo. Lamarin ya farune a motar da suka shiga daga Abuja zuwa Akure, jihar Ondo.

Tace har wani Soja tawa Magana amma sa suka yi magana da Hausa yace mata ta zaune ko kuma a tsarera, kamar yanda hutudole ya fahimta daga bayanin mutumin.

Yanzu dai yace a taimaka musu a Gano wannan mutumin.

Ku latsa kan hoton bidiyon waje daya domin kallon bidiyon

2. reporting to told her to keep quiet or be detained because the said man spoke to him in Hausa. Why is it that our ladies are no longer safe? Kindly help retweet this till we can find someone that identifies this animal. #sayNoToRape pic.twitter.com/gvvqhZVoZO

— The rough hair guy (@DanielFaithArts) June 1, 2020

Lamarin ya dauki hankula sosai inda jama’a da dama suka rika Allah wadai dashi.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button