Kannywood
Bidiyo : Allah Sarki ! Rashida Mai Saa Tayiwa Marigayi Ibro Da Daushe Kyauta ta musamman
Advertisment
Wannan gaskiya ne gaskiya jaruma rashida abdullahi mai Sa’a tayi abinda ya kamata yan Film sunayiwa junansu ko bayan ransu wanda hakan ya nuna akwai mutunci da amana.
Wanda kyautatawa mutum ma bayan ransa ya nuna tabbas indai da iklas ankayi za’a samu lada sosai a cikin wannan aiki.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/fL-lzN_By78