Labarai

Kotu Ta Bada Umurnin Sakin Mubarak Bala Wanda Yaci Mutuncin Manzon Allah (S.A W )

Labari mai bakanta rai, wata babban kotun tarayya (Federal High Court) a Abuja ta bada umarni wa ‘yan sanda da su saki kafurin yaron nan Mubarak Bala wanda ya fito karara yaci mutuncin Manzon Allah ( SAW) watannin baya a shafinsa na Facebook
Alkalin da ya yanke hukuncin mai suna Justice Inyang Ekwo yace tsare Mubarak Bala da ‘yan sanda sukayi zalunci ne, domin an tauye masa hakkinsa na bayyana ra’ayi da fadin albarkacin baki, baiyi laifi ba don ya zagi Annabi Muhammad (SAW)
Sannan Alkalin ya umarci ‘yan sanda da su biya Mubarak Bala diyyar kudi Naira 250,000 saboda tauye hakkinsa da sukayi
Jama’a a Nigeria Kasar da kaso 75 cikin 100 na al’ummar Kasar Musulmai ne wannan abin yake faruwa, wallahi wannan abin kunya ne da rainin wayo da cin fuska, ina amfanin yawar mu?, ina shugabannin mu Musulmai?
Tabbas a dokar Kasa kowa yana da ‘yancin ya fadi albarkacin bakinsa, ya kuma yi addinin da ya ga dama, amma kuma dokar kasa ta haramta wani ya yi yunkurin haddasa fitina a cikin kasa ta kowace hanya musamman taba mutuncin addinin wasu, abinda Mubarak Bala yayi yunkurin haddasa mummunan fitina ne a cikin kasa, don haka bai kamata a kyaleshi ba
A Musulunci jininsa ya halatta a zubar, dole sai an rabashi da rayuwarsa, wannan Alkalin mai suna Inyang Ekwo bai mana adalci ba, kuma bai nemi zaman lafiya ba, har abada Nigeria ba zata zauna lafiya idan tsarin dokokin Constitution ya cigaba da bada mafaka wa masu zagi da cin mutuncin Manzon Allah (SAW)
Yaa Allah Ka daukar mana fansa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button