Hausa Musics
Audio :- Saniyo M Inuwa Amanar Zuciya New Song
Saukar da sabuwar wakar saniyon m inuwa Amanar zuciya new song 2017.
Wanda matashin mawaki ne wanda yake waka a studio shahararren mawaki nura m inuwa a abnur entertainment.
Wannan wakar dai yayita ne ga masayiyarsa sunan wakar “Amanar zuciya” wakar tayi sosai ta samu kida da kalamai da ƙafiya sosai amma sai dai kun saurara da kunnuwanku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com