Uncategorized

Masha Allah ! Sababbin hotunan Ango Suleman Da Amaryarsa Ba’amurikiya #Wuff

Suleman isah ango wanda ya auri janine Ann wanda yar adalin kasar Amurika ce wanda wanda wannan soyayar sun hadune a kafar sada zumunta wanda har tazo Nigeria a jahar kano inda masoyinta da niyar aurensa.
Wanda jiya ne anka daura Allah muna fatan wannan aure Allah ya bada zama lafiya ya sanya wannan aure shine hanyar dawowar wannan mace zuwa ta farkin addinin musulunci shine fatanmu.
Ga hotunan ango da amarya nan da kuma na wajen walima.
 

 
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button