Kannywood
Kalli Hotunan Manyan matan Kannywood Da suka Halarci Dinner Aurensa Nuhu Abdullahi
Advertisment
Wadannan sune hotunan da kadan daga cikin matan masana’antar Kannywood na halarci bukin dinner auren nuhu abdullahi wanda yake fitowa a matsayin Mahmoud a cikin shirin Labarina.
Zaku ga fuskokin mata kamar haka:-
Hadiza Aliyu gabon
Fati washa
Saratu gidado
Fateema makamashi
Aisha humaira da dai sauransu.
Ga hotuna nan kasa ku kalla.