Addini
Bidiyo :Wallahi Dan Arewa Bashida Kowa Sai Allah: Malam Ya Zubar Da Hawaye Akan Shugaba Marar Tausayi
A cikin wannan bidiyo malam ya zubar da hawaye sosai akan Allah kawai ya dace mu komama saboda irin wannan abun da ke faruwa a arewacin najeriya.
Wanda duk wannan abun ya biyo bayan irin yadda ake sakaci da bari in wani abu akan sha’anin tsaro ,tabbas duk abinda Allah ya nuna sai ya faru amma ba’a ce kawai kwancinka ba ,kayi wani hubɓasa domin zamanka na shugaba.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.