Kannywood
Dalilin Yin Wakar “KASATA” Daga Bakin Hamisu Breaker
A cikin sautin murya daga bakin hamisu Breaker yadda zaku abinda yasa ya rera wakar ‘kasata’.
Wanda ya nuna wani abokinsa ne ya nuna ya kamata yayiwa kasarsa waka Wanda zai fadi abubuwan da ya kamata mutane su ankara.
Ga dai sautin Murya zakuji yadda zata kaya.
https://youtu.be/POzi9YyFm68