Kannywood
Nafisa Abdullahi Tayi Martani Mai Zafi Kan Wanda Ya Yada Bidiyon Tsairaicin Maryam Both
Advertisment
Kamar yadda kina sani daga jiya ne dai wannan abu ya faru a shafuffukan sada zumunta wanda anka dauki kunfar baki.
Shine shafin channel na Youtube mai suna tsakat gida na hada muku wannan hoto dauke da rahoton nafisa Abdullahi.
Shine wanda jaruma nafisa Abdullahi ta sanya wani rubutu mai dauke da ban mamaki akan wannan abu.
Ga dai abinda jarumar tace ga shi nan daga shafinta na twitter
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com