Labarai
Bidiyo : Subahanallahi – Wannan Yaron Har Yasan Yadda zaiyi Garkuwa Da Mutum
Tabbas rashin tsaro yayi katutu a ciki n al’ummar mu musamman a arewancin nigeria kadubi wannan karamin yaro wai shim kidnapper ne ma’ana mai garkuwa da mutane.
Irin yadda wannan yaro yake bada labarin yadda sunka sata.
Ga bidiyo nan kasa.
https://youtu.be/CSUrOsIFPvk