Labarai

Bidiyo : Ajiya Maganin Wata Rana: Mutane Sunci Gaba Da Bankado Tsofaffin Bidiyon karatunsa Pantami Akan…

A cikin wannan zakuji irin yadda malam yake kawo labarin wani dan siyasa da yana sabon shiga yaga kudi na shigo shi sai kawai ya kira abokinsa cewa Miliyan arban 40M sun shigo na su ne ,yace a’a naka ne kai kadai.
Can kuma ya sake ganin wasu yace ga wasu nan yace eh duk naka ne, yace wai anya muna ganin annabi kuwa sai yace daman kana da wannan agenda kazo nan?.
Yace kana nufin kai ka cire rai sai yace a’a nidai bance maka ba.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.
https://youtu.be/IVqkUoAAMrQ

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA