Labarai

Bidiyo : Qalu Innalillahi – Yadda Jami’an Tsaro Suka kama Wani Aljani A Kano

Wannan wani al’amari ne ya faru a jahar kano ta dabo tumbin Giwa wanda zaku ga irin yadda anka kama wani Aljani da yaci dukiyar al’umma a jahar kano.
Wanda yana kiran mutane yana musu karya da cewa idan baka kai ba ko me kaza kaza irin yadda dai kunka san abubuwan suke.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/mp8HSFVh7bI

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button