Kannywood
Mahmud A Labarina Yayi Korafi Wanda Ya jawo Manyan jaruman Kannywood namasa Dariya
Jarumi nuhu Abdullahi “champion” ya yi korafi akan karshe zango na biyu a shirin labarina da tashah talabijin na arewa24tv ke haskawa duk sati.
Wanda anka nuna bashi da mahaifi a cikin shirin ma’ana dan zina ne.
Wanda mahaifiyarsa a cikin shirin take cewa “tabbas na sameka a lokacin da bana jin magana”.
Wanda ya wallafa a shafin na sada zumunta Instagram cewa
View this post on Instagram
” Gaskiya fa ba a yi min adalci ba. #Labarina”
Wanda nan take anga Sarkin ali nuhu
Yana cewa masa.
“Ha ha ha Haba Mahmud, kaima ka yi wa Sumayya adalci?”
Wanda shima kanshi darakta shirin yace wani abu
“Allah ya kiyaye gaba, Allah yasa kaffara, Allah yasa ya zama darasi ga wasu @nuhuabdullahi”
Gaskiya sumayya tayi haquri sosai