Labarai
Bidiyo :Innalillahi wa Inna’ilaihir Raji’Un!! Ina Mahukunta ku saurari Wannan Dan Ta’adda
Advertisment
Wannan wane irin abu ne Allah ya sawake ku saurari bayyanin wannan yaro irin yadda suke satar mutane amma kudin da ake basu ba komai bane.
Wanda zaka san kusu jari ake da su, Allah mun tuba ka yafemana ka dauke mana wannan masifa da take damunmu.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/o737E1EOTPc