Kannywood
Bidiyo : Hira Da Maryam Wazeery (Lailah)Ta Cikin Shirin Labarina A Tashar Arewa24
Kalli Cikakken Hira Da Akayi Da Jaruma Maryam Wazeery (Laila Labarina) A Tashar Arewa24, Inda Jarumar Ta Bada Labarin Rayuwarta Gaba Daya.
Anan Ne Zasu San Wacece Jarumar
Kalli Cikaken Hirar Da Akayi Da Ita Tare Da Momoh Anan.