Rikici Sabo ! Sadiya kabala Da Hadiza Gabon sun cashewa Rashida mai Sa’a Akan yan film Masu zuwa Dubai
Idan baku manta ba mun kawo muku bidiyo wanda tsohuwar Jarumar masana’antar Kannywood Rashida Abdullahi wanda anka fi sani da mai Sa’a ta nuna cewa sunfa abun nan ya ishesu kowace on dubai.
Wanda shine ya sanya tsohuwar Jarumar Kannywood kabala ta wallafa a shafinta na sada zumunta idan ta wallafa bidiyo rashida mai da rubuta.
“Wamin’sharrin’hasidin’izaahasad Allah taimaki hajjaju #ON DUBAI”
Wanda a nan ne kaga wasu jarumai sun fara martani suma wanda itama hadiza gabon tana cewa.
“Ai kam sis zamu dawo on dubai ya isa haka sai ta sanya alamar dariya”.
Wanda kuma ita sadiya kabala ta sake sanya wani bidiyon wanda itama rashida mai Sa’a din tana dubai amma sai yayi mata shagube da cewa
“Nidai nayi nan ‘ sai ta sanya alamar ta kama bakinta’ aunty S A.ah America ta sanya alamar ɗariya”