Kannywood

Sautin Murya : Yanzu yanzu! Kungiyar Moppan ta Kara karor Rahama Sadau Karo Na Biyu

Da zafi zafinta kungiyar moppan ta sake jadda korar jaruma ragama sadau daga kungiyar Kannywood sanadiyyar sanya hotunan tsiraici har da ya jawo kalaman batanci ga fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w.
Wanda zakuji yadda bayyanin ya fito wanda zaku saurar kuji domin jin inda nuka kai matsaya akan lamarin rahama sadau.
Ga bidiyon nan kasa.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button