Kannywood
Bidiyo : Karshe Tika Tik !Nasan nayi kuskure Amma Kuyi hakuri – Hakan Bazai Sake Faruwa Ba ~ Rahama Sadau
Tana neman afuwa ga al’ummar duniya da suyi hakuri ida take cewa ita musulma ce iyayenta musulmai tayin irin wannan abubuwa ne ba har a zuciyarta ba.
Ga bidiyon nan ku kalla Allah yasa mudace.
Wannan tsakaninta da ubangiji ne