Labarai
Bidiyo : Innalillahi – Dalilin Da Yasa Na Fita Daga Musulunci Inji Muneerat AbdulSalam
Wasu Ne Suka Fusata Ni, Suna Yi Min Gorin Musulunta, Shi Ya Sa Na Ce Na Bar Musulunci, Amma Har Yanzu Ni Musulma Ce, Cewar Muneerat Abdulsalam
Muneerat wadda ta bayyana hakan a wani sabon bidiyon da ta fitar cikin hawaye kan takaicin gorin musulunta da ake yi mata, ta kara da cewa “saboda soyayyata da Musulunci na yi hannun riga da mahaifina domin shi ba musulmi bane. Sannan kuma tunda na musulunta babu wanda ya ja ni a jiki, sai kyama ta da gori da ake yi min, kuma duk manyan da suke bibiyata babu wanda yake nema na da aure saidai su nemi na zo su yi zina da ni su biya ni”.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla kuji daga Bakinta.
https://youtu.be/62umskAva6s
Allah yasaka da Alkhairi Allah yataimaka miki. Wallahi tallahi naji dadin wannan maganar Kuma kinban tausayi, in kiyarda lallai Ni Zan aureki
A cikin abubuwan da aka koyamiki babu zancen rufe nono da kyau ne? Ki daina rudin kanki, idan zakiyi musulinci ba sai kin fito kin gayawa duniya ba kina wani shaking boobs dinki wa duniya…
Allah yasa mugane
Allah sarki abintausayi,dama ba don ALLAH kika shiga ba kenan,kwantar da hankalinki,ubangiji yayi alkawarin tsare addininsa,