Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahya A Kasar Dubai Wajen Shakatawa

Itama dai maryam yahaya ta cika shika shikan jaruman matan Kannywood taje shakatawa a kasar dubai wanda waje ne da suke zuwa shakatawa.
Wanda duk mace mai jin kanta a masana’antar Kannywood to idan taje ta cika farali idan kuma bata je tana da burin zuwa domin cika faralin yan matan Kannywood wajen shakatawa.
 
 
Ga Hotunan nan kasa sai ku sha kallo.

 

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button